liƙawa: ilimin addini
Yadda Ake Addu’ar Shiga Da Fita Daga Banɗaki
"(Bismillahi) Allahumma inni a uzu bika minal khubusi wal khabaa'isi".
{(Da sunan Allah) Ya Allah ina neman tsarinka daga shaiɗanu maza da shaiɗanu mata}.
Addu'ar Fita
"Gufraanaka"
{Ya...
Haramcin Zalunci Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta
An karɓo daga Abdullahi ɗan Mas'ud (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: "An ba da umarni a yi wa wani bawan...
Matsayin Sanya Baƙaƙen Kaya
'Yan shi'a suna sanya baƙaƙen kaya ranar ashura; waɗansu ma tun daga farkon watan Muharram har tsakiyar watan Safar suna fama da baƙaƙen kayan...
Hanyar Korar Aljanu Da Kariya Daga Dawowar Su
Kamar yadda muka sani aljani wata halitta ce da Allah ya yi ta ya kuma ɓoye ta ba za mu ganta ba; amma ita...
Yadda Alamomin Jinnu Yake
Za mu ɗauki kaɗan daga cikin jinnu mu bayyana alamominsa da kuma magungunansa.
Jinnul Gawas
Waɗannan jinnu sun yi zamani da Annabi Suleiman (Alaihis Salam). Kamar...
Addu’ar Matafiyi
Wannan addu'a ce ga wanda zai yi tafiya kuma yana tsoron kada wani ya cutar da shi ko ya cutar da iyalinsa bayan ya...
Matakan Da Za A Bi Domin Rabuwa Da Jinnu
Akwai hanyoyi da yawa wajen rabuwa da irin waɗannan aljanu da ma wasu ba irin wannan ba. Ya zama duk inda aljani yake ajikin...
Addu’o’in Tashi Daga Barci
"Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba'ada maa amaatanaa wa'ilaihin nushuuru".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma...
Addu’o’in Kiran Sallah
Wanda ya ji kiran sallah zai faɗi dukkan abin da ladanin yake faɗi, sai dai idan ya ce:
"Hayya alas-salaati (da) Hayya alal falaahi".
{Ku taho...
Lokuta Da Yanayi Da Kuma Wuraren Da Ake Karɓar Addu’a
Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah ya sanya a kowanne lokaci dare da rana bawa ya fuskanci Allah yayi addu'a za'a...








