liƙawa: ilimin addini
Wace Ce Ta Karɓi Haihuwar Annabi Muhammad(S.A.W)?
WACE CE TA KARƁI HAIHUWAR
ANNABI MUHAMMAD
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
Wacce ta karɓi haihuwar Annabi muhammad (s.a.w) ita ce
1.Mahaifiyar Abdurrahman Ɗan Awf.
Domin sanin nasabar manzon allah(s.a.w)
Ladubban Addu’a A Musulunci
WAƊANDA ALLAH KE GAGGAUTA AMSA ADDU'ARSU
1. Addu'ar Annabawan Allah.
2. Addu'ar mala'ikun Allah
3. Addu'ar wanda aka zalunta.
4. Addu'ar mai Ƙarfin imani da tsoron Allah.
5. Addu'ar...
Wane Ne Ya Raɗa Wa Manzon Allah(S.A.W) Suna Muhammad?
Wane ne ya raɗa wa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama suna Muhammad?
Wanda ya raɗa wa manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam suna Muhammad shi ne:
1.Kakansa...
Wace Ce Kakar Manzon Allah(S.A.W)?
Wace ce kakar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ta ɓangaren mahaifiyarsa
kakar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ta ɓangaren mahaifiyarsa ita ce
1.Fatimah ƴar Amr Ɗan...
Me Yasa Ake Kiran Kakan Manzon Allah Da Suna Shaibah?
Mene ne yasa ake kiran kakan
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Abdulmuttallib da suna
Shaibah (tsoho)
Ana kiran kakan Manzon Allah (S.A.W) Abdulmuttallib da suna Shaibah (tsoho)...
Da Ruhi Kake Mutum Ba Da Gangar Jiki Ba
Jiki kamar kayan aikin ruhi ne, wanda rai yake tuƙawa, ruhi shi ne haƙiƙanin ɗan Adam.
Ni'imar da ruhi ke ji, ta fi ta gangar...
Lokuta Da Guraren Da Ake Karɓar Addu’a
Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah, ya sanya a kowane lokaci, dare da rana, in bawa ya fuskanci Allah ya yi...
Asalin Sunan Ƙabilar Ƙuraish
An samo sunan ƙabilal Ƙurish ne daga kakan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam:
1.Fahr Ɗan Maalik wanda laƙabinsa ne Ƙuraish.
Domin sanin asalin sunan Abdulmuttallib kakan...
Asalin Sunan Kakan Manzon Allah(S.A.W)
Asalin sunan Abdulmuttallib kakan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama shi ne:
1.Shaibatal Hamd
Domin sanin sana'ar mahaifin manzon Allah (s.a.w) danna nan
A Ina Mahaifin Manzonmu Ya Rasu?
Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya rasu ne a;
1.Gidan Naabighatul Al Ja'dee a Madina.
Domin sanin shekarar mahaifin manzon Allah (s.a.w) danna koren rubutun...