liƙawa: ilimin addini
Na Sha Ruwa Bayan Tayar Da Iƙama A Kan Kuskure, Ya...
Tambaya
Assalam MALAM ni ne lokacin azumi, sai na farka zan yi sahur, sai na ji ana kiran sallah, sai aka ce mun ai kiran...
Yadda Ake Rage Zafin Kishi
Kishi wani al'amari ne babba. Kuma ɗabi'ace da Allah Ya halicci mutane da ita.
Maza da mata, kuma kowacce mace na da kishi. Matan Annabi...
Yadda Ake Taimama
Taimama hanyar da ake yin tsarki ce idan an rasa ruwa, ta hanyar amfani da ƙasa; ana shafar fuska da hannaye biyu da ƙasa...
Mene Ne Hukuncin Yi Wa Mace Kaciya?
Kaciyar mata a Musulunce ba ta da wani hukunci na a yi, ko kar a yi cikin shari'ar Musulunci.
Saboda duk hadisan dake cikin littattafai...
Yadda Ilimi Zai Zama Hasken Rayuwarka
Ma'anar Ilimi Da Matakansa
1. Ma'anar Ilimi
A wannan gaɓar za mu yi magana a kan ma’anar Ilimi a madarar lughah (a harshe Larabci) da kuma...