Sunayen Manzon Allah ( Sallallahu alaihi wassallam)

0
1377

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:

“Ina da sunaye biyar (5); ni ne Muhammad, kuma ni ne Ahmad, kuma ni ne Mahii, wanda Allah yake shafe kafirci da ni, kuma ni ne Hashiru, wanda za a tashi sauran mutane ina kan kafafuwana, kuma ni ne Aƙibu, wanda babu wani Annabi bayansa”. ( Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi).

Domin Karanta cikakken bayani a kan Siffofin Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam) danna nan

wannan bayani an ciro sh ine daga littafin Manzon Allah Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) Kamar Ga Ka Ga Shi, wanda Abubakar Abbas Ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceAlamomin Tsufa.
Labarin na GabaSiffofin Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam)