Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Kura-kuran Masu Bayar Da Tarbiyya.

0
lyaye da malamai da sauran waɗanda nauyın tarbiyya yake kansu sukan tafka waɗansu kura-kurai da sukan kawo cikas ko nakasu ga tarbiyyar 'ya'ya ko ma gaba...

Siffofin Masu Bayar Da Tarbiyya

0
Masu hikima suna cewa: "In mutum ya ce zai ba ka riga, to ka dubi ta jikinsa. kuma "Wanda ba shi da abu ba...

Hukunce-hukuncen Raino

0
Idan aka samu saɓani tsakanin miji da mata, har ya kai ga rabuwa ga kuma ƙananan yara to akwai hukunce-hukunce na musamman da Suka...

Hukunce-hukuncen Ƙananan Yara

0
Akwai hukunce-hukunce da dama da suka shafi ƙananan yara masu yawa waɗanda ya wajaba ga iyaye su san su tun kafin yin aure da...

Haƙƙoƙin Ƙananan Yara A Musulunci

0
Sarakan karaɗi da surutun duniya suna ta murgina kai, suna jin cewa wai su ne suka tabbatar da haƙƙoƙin kananan yara. Ba su sani...

Haƙƙin Da Suke Kan Mahaifiya.

0
Tabbas uwa tana da nata ayyukan masu yawa da muhimmanci waɗanda in ta kula da su za a samu 'ya'ya nagari insha Allahu, daga...

Aikin Uba

0
Babban nauyi a wajen tarbiyya yana kan uba, kuma duk Kulawar uwa in uba bai yi nasa aikin ba to sai an samu matsala...

Zirga-Zirga Tsakanin Bokaye Da Masu Duba Don Neman Duniya

0
Na lura cewa duk lokacin da aka sami kai ƙarƙashin mulkin farar hula, tabbas kasuwar bokanci da duba tana buɗewa, ta yi ta ci...

Fifita Sila Da Sanadin Faruwar Abu Fiye Da Hukuncin Allah Da...

0
Dalili daga Alƙur'ani da Hadisan Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) sun tabbatar da cewa: "Tun kafin halittar bawa, Allah ya ƙaddara yadda bawa zai...

Munafuntar Al’umma Da Rashin Fayyace Alƙibla

0
A wannan zamanin da muke ciki, 'yan siyasa sun mayar da yaudara tamkar adon siyasa, don haka, mafi yawancin su ba su da alƙibla...