Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Sallar Alwala Da Falalarta

0
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu ) ya ce: wata rana bayan sallar Asuba, sai Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: da...

Sallar Tahiyyatul Masjid

1
Duk mutumin da ya shiga masallaci, ana so ya yi salla raka'a biyu kafin ya zauna, in ya manta ya zauna, sai ya tashi...

Falalar Sallatut Tasbihi

0
Duk wanda ya yi wannan salla, Allah zai gafarta masa dukkan zunubansa na farko da na ƙarshe, tsoho da sabo, na kuskure da na...

Yadda Ake Yin Salatut Tasbihi

0
Sallar nafila ce raka'a huɗu, a kowacce raka'a ana yin tasbihi saba'in da biyar (75). Yadda ake yin ta shi ne: "Bayan kabbarar harama sai...

Yadda Ake Sallar Istihara

0
Sallar Istihara salla ce da ake yin ta domin neman zaɓin abin da ya fi alheri tsakanin aikata ko barin wani abu wanda yake...

Falalar Sallar Walaha

0
a) An karɓo daga Buraidah (R.A) Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam)Ya ce: "A jikin ɗan Adam akwai gaɓoɓi ɗari uku da sittin (360) wajibi...

Sallar Walaha

0
Sallar walaha ana yin ta daga kimanin minti goma sha biyar bayan fitowar rana har zuwa lokacin sallar Azahar. Mafi ƙarancin sallar walaha shi...

Adadin Raka’o’in Sallar Asham

0
Babu wani taƙamaiman adadin raka'o'i ga Sallar Asham, ta yadda za a ce duk wanda ya yi ƙari a kansu ya yi laifi. Wannan...

Falalar Sallar Tahajjudi

0
1) Allah Ta'ala ya ce: "Kuma bayin Allah su ne waɗanda suke tafiya cikin nutsuwa a bayan ƙasa, in wawaye sun yi musu magana...

Sallar Ƙiyamul Laili (TAHAJJUD)

0
Kiyamul laili ko tahajjud shi ne sallar nafila a cikin dare bayan an farka daga barci a cikin dararen shekara, ba lallai sai a...