Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Falalar Azumin Watan Muharram

0
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce: "Manzon Allah (Sallalahu alaihi wassallam) Ya ce, "Mafificin azumi bayan Ramadan, shi ne azumin watan Muharram,...

Azumin Watan Muharram

0
Watan muharam shi ne wata na farko a kalandar Islama. Wata ne mai ɗimbin daraja saboda haka ake son azumtarasa. Domin karanta cikakken bayani akan...

Falalar Nafilolin Azumi

0
Kamar sallah, shi ma azumi yana da nafiloli waɗanda ya kamata musulmi ya kula da su domin samun kusanci ga Allah maɗaukakin Sarki, ga...

Yadda Ake Sallar Idi

0
Sallar Idi babba da ƙarama sunna ce babba mai ƙarfi,a mazhabar Malik da Shifi'I, amma a mazhabar Abu Hanifa da Ahmad sallar idi wajibi...

Yadda Ake Sujjadar Godiya Ga Allah

0
Sujjadar godiya ga Allah wacce ake kira "Sujudus Shukri" sujjada ce da ake yi domin godiya ga Allah Ta'ala kan wata ni'ima ko yayewar...

Yadda Ake Sujjadar Tilawa

0
Sujjada ce guda ɗaya da ake yi, yayin karanta ko sauraron ayar da sujjadar take a cikin Al-kur'ani. Sujjadar tilawa sunna ce mai ƙarfi,...

Yadda Ake Sallar Roƙon Ruwa

0
Ana yin wannan sallah yayin da fari ya afkawa al'ummar musulmi. Ruwa ya yi jinkiri ko ya dakata. Ana yin ta ne raka'a biyu...

Sallar Kisfewar Rana Da Wata (Zazzaɓin Rana Da Wata)

0
Sallar kisfewar(kusufi) rana da wata sunna ce mai Ƙarfin gaske. Ana yin sallar kisfewar rana a cikin jam'i tun daga lokacin da haskenta ya...

Raka’o’in Ɗawafi

0
Ana son yin sallah raka'a biyu a bayan muƙamu Ibrahim bayan kammala Ɗawafi. Ana karanta "Suratul Ƙulya" a raka'ar farko da "Suratul  Iklass" a...

Ma’anar Sallar Tuba Da Falalarta

0
Duk lokacin da tsautsayi ya ɗauki mutum ya aikata wani saɓo, to sai ya yi gaggawar tuba da koma wa ga Allah Ta'ala. Ana...