Watan muharam shi ne wata na farko a kalandar Islama. Wata ne mai ɗimbin daraja saboda haka ake son azumtarasa.
Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Azumin Watan Muharram danna nan.
Wannan bayanin anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.