Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Zuwan Tajwidi Da Musabaƙa Da Tasirinsa Cikin Tsarin Tsangaya

0
Tajwidi dai ba sabon al'amari ba ne wajen ma'abota tsangaya, domin kuwa, makaranta da yawa a Maiduguri da Kano sun karɓe shi, kuma sun...

Gudunmawar Tsangayun Alƙur’ani Wajen Cigaban Al’umma

0
Za mu iya cewa tsangayun Alƙur'ani da cibiyoyin ilmin Addinin Musulunci su ne tushen wayewa a wannan nahiya ta Afrika; wadda al'ummar duniya ke...

Kayan Karatu A Tsangaya

0
Hausawa na cewa "Tun kafin a haifi uwar mai sabulu, balbela take da farinta". Makaranta Alƙur'ani sun daɗe da mallakar kayan karatu da matallafa...

Yadda Zubin Tsangaya Yake

1
Tsangaya a Arewacin Najeriya wasu gidaje ne na ƙasa da 'yan ɗakuna don kwanan almajirai. Lakkoki su ne a mafi yawan lokaci sunan da...

Ma’anar Tsangaya

1
Kalmar tsangaya na nufin keɓantaccen wuri inda makaranta Alƙur'ani ke tattaruwa a matsayin muhalli, kuma cibiya don tsantsar koyo da koyar da Alƙur'ani Mai...

Illolin Karɓe-karɓe Da Barace-barace

0
Addinin musulunci addini ne da ya girmama ɗan Adam ya mutunta shi ya kuma yi umarni da ya kare mutuncinsa ya girmama kansa kada...

Hikimomi A Kan Wadatar Zuci

0
1) Guntun gatarinka, ya fi sari ka ba ni. 2) Rabon kwaɗo ba ya hawa sama. 3) Adon wadata kyauta, adon talaka wadatar zuci. 4) Abubuwa biyu...

Yadda Wadatar Zuci Take

0
Wadatar zuci shi ne babban arziki wanda ba ya ƙarewa; wanda ya same shi, ya huce haushin da takaicin duniya, ba shi ba hassada...

Fa’idojin Wadatar Zuci

1
Wadatar zuci tana da fa'idoji da amfani mai yawan gaske ga kowanne ɓangare na rayuwar duniya ga mutum a duniyarsa da lahirarsa. Wasu daga cikin...

Abubuwan Da Suke Hana Wadatar Zuci

0
Sai dai kuma duk da waɗannan darajoji da fa'idoji da wadatar zuci ke da su; mutane da dama zukatansu a talauce suke, matattu ne...