Gida Liƙau(tags) Ilimi

liƙawa: ilimi

Tarihin Mahiru Sharif Bala

0
An haifi Gwani Sharif Bala ɗan Sharif Musɗafa ɗan Sharif Muhammad a shekarar 1345; wadda ta yi dai-dai da shekarar 1934 a Unguwar Gabari...

Wasu Daga Malamai A Katsina

0
Malam Sani Hafizi Katsina An haifi Malam Sani a shekara ta 1916. Ya fara karatun Alƙur'ani tun yana yaro ƙarami. An kai shi gabas (Maiduguri)...

Wasu Daga Fitattun Malaman Alƙur’ani A Kurfi

0
Waɗannan Malamai sun haɗa da: Malam Umar Saulawa da Malam Sule Unguwar Maraɗi da Malam Yahaya Tsoho da Malam Abdu ƙofar Igi da Malam Ibrahim...

Matsayin Malamai Kan Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)

0
Malamai sun kasu gida uku dangane da kashe Husaini (Radiyallahu Anhu); biyu a gefe ɗaya a tsakiya: 1. Ɗayan na gefe: suka ce an yi...

Malaman Ƙasar Zariya

0
A ƙasar Zariya, neman ilimin Furu'a ya cuɗanya da neman ilimin Alƙur'ani. Wannan ya sa makarantun Alƙur'ani a Zariya da Sakkwato zama tamkar makarantun...

Haƙƙoƙin Mabiya A Kan Shugabanni

0
Su kuwa mabiya suna da waɗannan haƙƙoƙi a kan Shugabanninsu: 1. Tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi da mutuncin mabiyansa. Wajibi ne ya kula da...

Wasu Daga Malamai A Ilori

0
Malam Musa Akalanbi Shi ne mashahurin Malami, Musa Ɗan Abubakar Ɗan Hassan Alkasinawiy. An ce iyayensa sun je Ilori daga Katsina don yaɗa Addinin Musulunci....

Misalan Malaman Nufawa A Ƙarni Na Ashirin

0
Malaman ƙarni na ashirin sun haɗa da: - Alhaji Umar Egan Bidda - Alhaji Alpa Darajta Bidda - Alhaji Umaru Banwuya Bidda - Alaramma Malam Zubairu Kuba Bidda Domin...

Falalar Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam)

0
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; wanda ya yi salati ɗaya a gare ni, Allah zai yi salati goma a gare shi'. Annabi (Sallallahu Alaihi...

Iyalin Musa Ɗanƙwairo

Iyali suturar mutum, iyali suturar gida. A bisa yanayin zamantakewar bil Adama da aljannu, cikar ɗa, mutum namiji ko 'ya, mutum mace ita ce...