Gida Liƙau(tags) Hukunci

liƙawa: hukunci

Yadda Hukuncin Tusar Gaba Yake A Fiƙihu

0
Tusar gaba (fitar iska daga gaban mace ) a fiƙhu na karya alwala. A cikin koyarwar musulunci, Annabi ﷺ ya bayyana cewa abubuwan da ke...

Hukunci A Kan Sallar Juma’a Idan Ta Yi Karo Da Ranar...

0
GABATARWA: Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai. Malamai na fiƙihu suna da saɓani a kan wannan mas’ ala kuma suna da ra’ ayi guda...

Hukuncin Tsotsar Al’aura A Musulunci

0
Hukuncin tsotsar farji (cunnilingus) ko azzakari (fellatio) a Musulunci ya kasance cikin lamuran da malamai suka yi iƙhtilāf (ra’ayi daban-daban) a kai, saboda babu...

Hukunci Da Sulhun Da Tsaro Agun Bahaushe

0
Bahaushe yana tsohon tsarin kwantar da tarzo ma (peace  and conflict resolution). A kowacce masarauta akwai  sarki, sarki yana da alqali domin zartar da...

Na Sha Ruwa Bayan Tayar Da Iƙama A Kan Kuskure, Ya...

0
Tambaya Assalam MALAM ni ne lokacin azumi, sai na farka zan yi sahur, sai na ji ana kiran sallah, sai aka ce mun ai kiran...

Ana Kiran Sallah Hailata Ta Zo

0
Tambaya As salamu alaykum wa rahmatul lahi wa barkatuhu. Malam barka da warhaka, Malam ina da tambaya, Ana kiran sallah Azahar sai mutum ya...

Hukuncin Yin Aski Ga Sabon Jariri/Jaririya

0
Tambaya Assalamu alaikum. Mal ina da tambaya, Shin in an haifi 'ya mace wajibi ne sai an mata aski⁉ Amsa Wa'alaikumus Salam Warahmatullah, Game da aske kan jariri...