liƙawa: bahaushe
Tsarin Zamantakewar Bahaushe
Tun asali, Bahaushe, ba mutum ba ne mai zama kara zube ba, al’ummar Hausawa na qaru ne ta hanyar aure, bayan yarjejjeniya tsakanin iyayen...
Adabin Bahaushe
Adabi kalmar Larabci ce da ke nufin al’ada. Al’ada ta qunshi dukkan abubuwan da al’aumma ke yi waxanda suka haxa da ilimi, imani, fasaha,...
Harshen Bahaushe (Harshen Hausa)
Ta dangin harsunan, harshen Hausa xaya ne daga cikin harsunan ‘Afro-Asiatic’ mai dangi da Larabawa, Kivxanci, Yahudanci, Habashanci, Somali da sauransu (Encarta, 2009).
A duniyar...
Ma’anar Bahaushe
Kalmar Bahaushe tana da ma’ana ta fuskokin harshe, al’ada ko gado, siyasa, addini, wurin zama (muhalli) ko xabi’ar mutum.
Ta fuskar harshe, shi ne wanda...
Asali Da Muhallin Bahaushe
Bahaushe shi ne mutumin qabilar Hausawa masu magana da harshen Hausa. Hausa harshe ce da take cikin rukunin harsunan yankin tafkin Chadi (Chadic) masu...
Wane Ne Bahaushe?
Idan muka juya kan sanin wane ne Bahaushe kuwa? A iya cewa mafi yawancin mazauna Ƙasar Hausa su ne al'ummar Hausawa.
Amma akwai wasu ƙabilu...
AL’ADAR BAHAUSHE
Abin kunya ne budurwa ta je gidan su saurayinta a ƙasar Hausa
Da a al'adar Bahaushe, ba yadda za a yi budurwa ta bi saurayi...