Gida Liƙau(tags) Bahaushe

liƙawa: bahaushe

Buki A Bahaushen Tunani

0
Gabatarwa Buki wani abu ne da ke cikin tsofaffin al’adun mutane da, da wuya a tantance ranar da aka fara shi. A duniyar da muke...

Mutuwa Da Rabon Gadon Bahaushe

2
Bahaushe yana kiran mutuwa da sunaye kusan 20, daga  cikin akwai rasuwa, fakuwa, ƙaura, tafiya,  rigaya/margayawa, kauwa da sauransu. Bahaushe ya yi  imani da...

Jinya Da Likitancin Bahaushe

0
Bahaushe yana da fasahar duba marasa lafiya ta hannun  bokaye, maxora, magori, ‘yan bori, ‘yanganye (herblists),  wanzamai suna bayar da magani, ko duba maras...

Sutura Da Kwalliyyar Bahaushe

0
Al’adun Bahaushe suna kamancecceniya da na Larabawa  da Habashawa da Kanuri wajen suturta jiki, wataqila  saboda alaqa uwar harshe da suka haxa (a tunanina)....

Bukukuwa Da Wasanni Da Nishadi Na Bahaushe

1
Bahaushe yana da bukukuwan gargajiya tun kafin zuwan  addinin Musulunci, daga ciki akwai na bauta, raya  al’ada, aure, suna da mutuwa. Daga cikin bukukuwan ...

Bahaushe Da Tattali Arziki

0
Bahaushe ya riqi sana’o’i da dama da aka yi bayaninsu a  sama don samun abun dogaro da kai. Bahaushe kan  adana kuxinsa a adaka,...

Fasahar Bahaushe

1
Bahaushe yana da fasaha qirqirar abubuwan amfani yau  da kullum, misali:  Masassaqa na sarrafa itatuwa zuwa turmin da tavarya  don daka abinci, akushin (kwano)...

Sana’o’in Bahaushe

0
Bahaushe tun asali ba cima-zaune ba ne, yana da  sana’o’i domin samar da abinci, sutura, muhalli da  dogaro da kai. Sana’o’in Bahaushe na da...

Hukunci Da Sulhun Da Tsaro Agun Bahaushe

0
Bahaushe yana tsohon tsarin kwantar da tarzo ma (peace  and conflict resolution). A kowacce masarauta akwai  sarki, sarki yana da alqali domin zartar da...

Siyasar Bahaushe

0
Ta bangaren harkoki mulki, tun kafin zuwan addinin  Musulunci, Bahaushe yana da tsarin sarakunan gargajiya  A tsakanin 1999 zuwa 2005, na san lokaci da idan...