liƙawa: Abinci
Yadda Ake Ci-ka-Ƙara
Ci-ka-ƙara abin maƙwalashe ne da ya samo asali daga dankalin Turawa. kuma abubuwan da ake amfani da su,ba masu wahalar nema ba ne, kamar...
Yadda Ake Egg French Toast
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa,
wand muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Nijeriya da kuma na
ƙetare, tare...
Yadda Ake Caramelized Onion Grilled Cheese Sandwich
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare,...
Yadda Ake Banana Nutella Sandwish
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa, wanda muke koyar da ƙayatattun abinci namu na gida Nijeriya da kuma na...
Yadda ake Danbun Shinkafa
Abubuwan da ake buƙata a wajen haɗa danbun shinkafa ba su da yawa sosai, kuma abinci ne mai daɗin gaske musamaman a ce an...
Yadda Ake Biredin Kwakwa (Coconut Bread Rolls)
A yau za mu koyi yadda ake Biredin kwakwa (Coconut Bread Rolls), biredi ne wanda ake yin sa cikin sauƙi da kuma saurin haɗawa,...
Yadda Ake Biredin Kwakwa (coconut Bread Rolls)
A yau zamu koyi yadda ake Biredin kwakwa(Coconut Bread Rolls) biredi ne wanda ake yinsa cikin sauki da kuma saurin hadawa, kwakwa na dauke...
Yadda Ake Boga (Burger)
Barkan mu da sake kasancewa a fannin girke-girken mu na WikiHausa. A yau za mu koyi yadda ake burger.
Abubuwan da ake buƙata:
1.Fulawa
2.Yeast
3.Kwai
4.Bota
5.Dankalin Turawa
6.Salad
7.Ketchup
8.Salad cream
9.Nama
10.Albasa
11.Maggi
12.Kayan...
Yadda Ake Tuwon Masara
Barkan mu da sake kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa. A yau za mu koyi yadda ake tuwon masara.
Masara na ɗaya daga cikin abincin...
Yadda Ake Miyar Alaiyahu Domin Ƙarin Lafiya
Barkan mu da sake kasancewa a fannin girke-girken WikiHausa. A yau za mu koyar da yadda ake miyar alaiyahu, kuma wannan miyar, za ki...