liƙawa: Abinci
Yadda Ake Fanke
Fanke wani abinci ne da ake yin sa da fulawa.
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Fanke Su Ne:
Fulawa SugarGishiriYistRuwaMai (na suya)
Kayan Aiki...
Yadda Ake Alala
Alala wani abinci ne, da ake yin sa da wake. Ana iya sakawa a leda ko kuma gwangwani.
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A...
Yadda Ake Mahshi
Mahshi wani abinci ne da ake haɗawa da shinkafa, kayan lambu da kuma nama.
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Mahshi
Gatafosa/ yalon...
Yadda Ake Fish Soup
Fish Soup wata miya ce da ake yi da kifi.
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Fish Soup su ne:
Fish (kifi)Maggi, salt...
Yadda Ake Miyar Kayan Ciki
Miyar kayan ciki wadda aka fi sani da pepper soup; Wannan miya ana haɗa ta ne da kayan ciki kamar su hanji, hanta da...
Yadda Ake Kufta
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kufta su ne:
Niƙaƙƙen nama
Abin ɗanɗano
Tafarnuwa
Shammar
Masoro
Gishiri
Kayan Aiki
Murhu/Risho/Gas
Kasko
Mazubi (mai tsafta)
Cokali
Abin daka
Yadda Ake Haɗawa
Za a niƙa nama dai-dai yadda...
Yadda Ake Kebab (V.I.P SOUP)
Kebab wani abinci ne da ake haɗa shi da nama, tare tumatir da dai sauransu.
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kebab su...
Yadda Ake Danbun Masara
Danbun masara wani abinci ne na Hausawa wanda ake yi da masara. Kuma masara tana daga cikin nau'in abincin da yake ƙara ƙarfi a...
Shinkafa Mai Ƙwai
Shinkafa mai ƙwai wani abinci ne da ake yi da shinkafa tare da ƙwai.
Abubuwan Da Ake Buƙata wajen haɗa shinkafa mai ƙwai
Shinkafa (dafaffiya)Curry/ kayan...
Yadda Ake Gasarar Gyaɗa (Peanut Butter)
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na Girke-Girken WikiHausa, wanda muke koyar da ƙayatattun abinci namu na gida Nijeriya da kuma na...