liƙawa: Abinci
Sunayen Abinci Ko Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 4
111.Ɗan gauta
112.Daskasmi
123.Ɗan gajera
124.Ɗan sululu
125.Ɗan bidis
126.Ɗan boris
127.Dubulan
128.Gyaɗa kuriga
129.Gurbiya
130.Gyaɗa Amaro
131.Hanjin Ligidi
132.Kuɓewa
133.Kanya
134.Lubiya
135.Loga
136.Maɗi
137.Muruci
138.Miyar kuka
139.Kafi kaza
140.Shash-shaka
141.Wake (fari)
142.Wake (Ja)
143.Waken Soya
144.Kwakwameti
145.Yalon Bello
146.Goro
147.Ƙosai (Are)
148.Yaddo
149.'Yar fako
150 Tamatsitsi
Da sauran su.
FASIHIN KAITA
Karanta Sunayen Abinci Da Abin...
Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 3
71.Kantun nome
72.Nono
73.Rabeh
74.Rummace
75.Ramah
76.Soɓo
77.Sabulun salo
78.Tabso
79.Taka- yaga
80.Tabshe/Taushe
81.Taura
82.Tubani.
83.Tukuɗi
84.Tumu
85.Tsaba
86.Tuwo (gero, dawa, acca, masara, shinkafa)
87.Talunguba
88.Tuwon ruwa.
89.Ungududu
90.Wake
91.Waina (gero, masara, shinkafa)
92.Yaɗiya
93.Yalo
94.Yakuwa
95.'Yar kumbu
96.Kwalshi, kwalo, tantalibo
97.Aya
98.Gudun kurna
99.Ɗorowa
100.Zure
101.Zogale
102.Zumah
103. Gwanda
104.Gwaba
105.Faru
106.Fara
107.Tabar Malan
108 (ƙuli-ƙuli, guru, buriji)
109.Aduwa
110.Tsaba-da-wake
FASIHIN KAITA
Karanta Sunayen Abinci...
Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 2
36.Ganda
37.Gauta
38.Gaskami
39.Gawasa
40.Giginya
41.Gindi- kwalo
42.Gumba
43.Gurasa
44.Goriba
45.Halawa
46.Jimɓiri
47.Kifi
48.Kamu
49.Ƙato-da-lage
50.Koko
51.Kunu (zaki, kanwa, fari, tsamiya)
52.Ƙwai
53 Kantun Gana
54.Ƙosai
55.Kwaikwaye
56.Kulele
57.Kwarbebe
58.Kilishi
59.Kurna
60.Kauci
61.Lula
62.Lulaye
63.Makani (gwaza)
64.Mandaƙo
65.Masara
66.Magarya
67.Mai (gyada, shanu)
68.Mangwaro
69.Nama
70.Nakiya
FASIHIN KAITA
Danna nan don karanta Abincin Hausawa Kashi Na 1
Edita@rumasau-kallamu
Sunayen Wasu Kayan Abinci Da Itatuwa Da Turanci
Mu san sunayen turanci na wasu kayan abinci da itatuwa waɗanda muke yawan mu'amala da su, domin masu binciken amfaninsu ga lafiyar jiki.
1 -...
Yadda Ake Mandi Rice
Matso kusa ki zauna. Yau na taho muku da yadda ake yin MANDI RICE.
ABUBUWAN BUƘATA.
Shinkafa (Basmati rice).
Nama ko Kaza.
Albasa
tumatur
man...
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...
Abinda Ya Kamata A Sani Game Da Kabeji (Cabbage)
Kabeji: Ganyen Kabeji na daya daga cikin kayan lambu da mutane ke yawan amfani dashi.
Dayawan mutane suna cin wannan ganyen kabejin ne don marmari...
Yadda Ake Springrolls
A yau za mu koya muku yadda ake haɗa springrolls na mussaman. Springrolls abin taɓawa ne na mussamman, mai sauƙin narkewa a ciki wanda...
Addu’ar Baƙo Ga Wanda Ya Gayyace Shi Cin Abinci
"Allaahumma baarik lahum fimaa razaƙahum, wagfir lahum warhamhum".
{Ya Allah! Ka albarkance su a cikin abin da ka azurta su da shi, kuma ka gafarta...
Addu’a Bayan An Gama Cin Abinci
"Alhamdu lil laahil lazii aɗ'amanii hazaa wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya ciyar da ni...









