Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 3

0
93

71.Kantun nome
72.Nono
73.Rabeh
74.Rummace
75.Ramah

76.Soɓo
77.Sabulun salo
78.Tabso
79.Taka- yaga
80.Tabshe/Taushe

81.Taura
82.Tubani.
83.Tukuɗi
84.Tumu
85.Tsaba

86.Tuwo (gero, dawa, acca, masara, shinkafa)
87.Talunguba
88.Tuwon ruwa.
89.Ungududu
90.Wake

91.Waina (gero, masara, shinkafa)
92.Yaɗiya
93.Yalo
94.Yakuwa
95.’Yar kumbu

96.Kwalshi, kwalo, tantalibo
97.Aya
98.Gudun kurna
99.Ɗorowa
100.Zure

101.Zogale
102.Zumah
103. Gwanda
104.Gwaba
105.Faru

106.Fara
107.Tabar Malan
108 (ƙuli-ƙuli, guru, buriji)
109.Aduwa
110.Tsaba-da-wake

FASIHIN KAITA

Karanta Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 2

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceMijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Tara
Labarin na GabaSunayen Abinci Ko Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 4