Shin Ya Hallata Na Wanke Baki Da Man Wanke Baki Idan Ina Azumi?

0
328

Amsa: Ya halatta mai azumi ya wanke bakinsa da kowane irin sinadarin wanke baki, babu komai.

Hujja: (Daarul Ifata’i).

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Zuwa Ayi Min Allura Da Azumi A Bakina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Wanka, Sai Ruwan Sabulu Ya Shiga Hancinsa, Azuminsa Yana Nan? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceWani Lokacin Idan Na Tofar Daga Baya Kuma Na Kanji Ɗanɗanonsa Idan Na Haɗiyi Yawu, Shin Ya Azumina?
Labarin na GabaShin Zan Iya Zuwa Ayi Min Allura Da Azumi A Bakina?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.