Amsa: Ko shakka babu, idan mai azumi yayi buɗa baki, yayi amfani da wannan damar, ya roƙi Allah Azza wa Jalla buƙatunsa, domin lokaci ne na amsar addu’a.
Hujja: “Mutum uku addu’arsu ba’a dawo musu da ita, Allah yana amsa musu. Mai azumi har sai yayi buɗa baki”.
Marawaici Abu Huraira, littafi: Sharhu Mahzab lin Nawawi.
Domin karanta cikakken bayani akan Menene Ittikaafi? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Falalar I’itikafi danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.