Shin Idan Naga Watan Ramadan, Zan Yi Shiru Nena Ɗauki Azumin Ni Kaɗai, Ko Yaya Zanyi?

0
344

Amsa: Idan mutum yaga watan azumin Ramadan, zai sanar da hukumar dake da alhakin sanar da al’umma, domin ɗaukar azumin.

Hujja: “Bilal faɗa wa mutane su tashi da azumi gobe….”

Marawaici Ibn Abbas. littafi Ibnu Kuzaima, Ibnu Hibban, Nassa’i.

Domin karanta cikakken bayani akan Menene Sahur? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Dake Cikin Yin Sahur danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceAkwai Wata Alama Dake Tattare Da Jaririn Watan Ramadan?
Labarin na GabaMenene Sahur?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.