An sharɗanta kasancewar mai kula da waƙafi ya kasance:
- -Ya zamo Musulmi.
-Baligi wanda ya halatta ya yi tasarrufi a shari’ance.
-Ya kasance mai adalci.
-Haka kuma ya kasance yana da ilmi ko ƙarfi da zai ba shi damar tsayuwa tsayin daka wajen
kula da shi.
Domin karanta cikakken bayani a kan Dangogin Waƙafi danna nan.
Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Yin Sadaka A Asirce danna nan.
Wannan baya nin an ciro shi ne daga Littafin Gudunmawar Waƙafi/Hubusi Da Tasirinsa Wajen Gina Tattalin Arzikin Al’umma; wanda Dr. Sunusi Iguda Ƙ/Nasarawa ya wallafa; shi domin karanta cikakken Littafin danna nan.









![Nakan Ji Tamkar Wani Abu Ya Tsayamun A Maƙoshi [Lump Sensation In Throat ] Nakan Ji Tamkar Wani Abu Ya Tsayamun A Maƙoshi [Lump Sensation In Throat ]](https://wikihausa.com.ng/wp-content/uploads/2024/05/Nakan-Ji-Tamkar-Wani-Abu-Ya-Tsayamun-A-Maƙoshi-Lump-Sensation-In-Throat--100x70.jpg)
