Mene Ne Data Da Information?

0
806

Shin Me Ake Nufi Da Data?

Data shi ne dukkanin abin da ake saka wa kwamfuta ta hanyar amfani da ɗaya daga cikin kayan da ake aika wa da kwamfuta sako (input devices);

Wanda ya ƙunshi kalma, lambobi, hoto da sauti. Sai kwamfuta ta sarrafa su, su zama bayanai da za a fihimci aikinsu (information).

Shin Me Ake Nufi Da Information?

Su ne kayan da aka sakawa kwamfuta [data] ta kwamfutar da aka shirya suka bayar da ma’ana cikakkiya;

Misali kamar wasiƙa, labari, shiryayyun hotuna da dai makamantansu.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Me Ake Iya Yi Da Komfiyuta? danna nan.

Domin karanta bayani akan Tarihin Komfiyuta (Computer) danna nan

labarin da ya wuceGudumawar Waƙoƙin Baka na Situdiyo Wajen Haɓaka Tattalin Arziki
Labarin na GabaGuraren Da Aljanu Sukafi Zama
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.