-
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyar
Da asubar fari ya tashi, bayan ya gama alwala ya fito da niyyar tafiya masallaci ya ƙarasa ƙofar ɗakinta ya murza ha […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months, 4 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Huɗu
Kwanci tashi cikin wannan rayuwar da Khadeeja take a gidan Mustapha har ta gama level 2 a karatunta ta shiga level 3, […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Uku
Ba a daɗe da sallacewa ba kuma aka buɗe gari, a hankali kowa ya koma harkokinsa. Ranar Lahadi da daddare bayan yara s […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyu
Ranar Sallah yana tashi ruwan shayi kawai ya sha ya shirya ya fice; bayan an idar da sallar idi kai tsaye gidan Mama […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 1 week ago
Baɗi Ba Rai Kashi Na Biyu
Episode 2 A short story by Sakina Yazid (Innar su Amal) Mutanen da suka fara dawowa daga maƙabarta ne suka gan ta, […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 1 week ago
Baɗi Ba Rai Kashi Na Ɗaya
A short story by Sakina Yazid (Innar su Amal) Kamar duk lokacin da irin wannan abun ya faru yau ɗin ma haka ta […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Ɗaya
Duk da bai ce mata zai zo yau ɗin ba amma dai haka kawai zuciyarta take gaya mata zai zo tunda an buɗe gari kuma tun w […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma
Karo na babu iyaka kenan da ta ɗauki wayarta ta buɗo whatsapp ta duba; har yanzu bai amsa messages ɗinta ba kuma ba […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Tara
Kamar yanda aka sanar ranar Asabar aka buɗe gari, ba ƙaramin daɗi wannan buɗewar ta yi wa Mustapha ba. Tun waje ƙar […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Takwas
Shi da yara suka zauna suka gama shan ruwan sanna ya sa Afaf ta kwashe kwanukan, nan suka zauna suka cigaba da kallo […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Bakwai
Haka Khadeeja ta kwana a asibitin ƙarƙashin kulawar Anti Iyami. Tun dare likita ya gama da ita aka ba ta duk wasu m […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Shida
A gajiye ya shiga gidan wajen ƙarfe tara na dare, yana shiga yaran suka taso da gudu gaba ɗaya tun kafin ya gama r […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Biyar
Ko da gari ya waye Khadeeja ba ta ma san lokacin da Ummi ta zo ba don tun daga bakin gate ya tare ta yace ta koma kada […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Huɗu
Da farko Khadeeja ta yi tunanin idan ta sami ciki Mustapha zai yi ɗoki kuma ya ba ta kulawa ta musamman kamar ko […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Uku
Ranar Juma’a suna gida da yake yara babu islamiyya; ranar ne kuma suke gyara gashin yaran mai kitso za ta zo. Tun da […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Biyu
Kamar yanda aka yi alƙawari ranar Asabar 18th February, 2020 waliyyan Mustapha suka sami karɓa ta girmamawa a gi […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ɗaya
‘Hey Babe.’ Ta faɗa tana wani rangwaɗa kai tare da juya ƙwayar idonta kamar dai ga Babe ɗin a gabanta tana kal […] -
Sakina Muhammad Yazid changed their profile picture 1 year ago
-
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Lefe A Auren Hausawa
Lefe wani kaya ne da ango yake ba wa amaryarsa a lokacin aure. Kyauta ce ta alfarma da soyayya wadda ta haɗa da […]
Gida Sakina Muhammad Yazid