Amsa: Ana son mai azumi ya ƙara dagewa ne a goman ƙarshen Ramadan; saboda ninka lada da Allah Azza wa Jalla yakewa bayinsa, ga kuma ‘yanta bayinsa daga shiga wuta da yake ninkawa fiye da goman farko da goman tsakiya.
Hujja: Alfatawa 77920 .
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Baya Azumi Saboda Uzuri Na Shari’ah, Shin Zai Iya Duk Ibadar Da Mai Azumi Yake Yi Kamar Sadaka, Ƙiyamul Laili, Karatun Alqur’ani, Salati, Istigifari, Da Sauran Ayyukan Lada? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Shugaban Istigfari danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.