Idan Ya Zaɓi Yin Azumi Sittin Yana Cikin Yi, Sai Rashin Lafiya Ta Same Shi, Idan Ya Ajiye Shin Sai Ya Sake Daga Farkone?

0
330

Amsa: Idan ya ɗauko yin kaffara nayin azumi sittin, sai ya kamu da rashin lafiya ko ranar sallah layya ta shigo ko al’adarta tazo, idan mace ce, babu komai, azuminsu na baya bai rushe ba; ɗora lissafi kawai za suyi a kan abinda suka jero, kafin rashin lafiya ko jinin al’ada ko kuma karo da ranar da ba ayin azumi, wato ranar Sallah Babba da Ƙarama.

Hujja: (Almausu’ah Shaamilah, Fataawas Siyaam).

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mace Zata Iya Shan Maganin Da Zai Hana Al’adarta Zuwa Domin Tayi Azumin Ramadan Gaba Ɗaya Ko Kuma Idan Akwai Kaffara Ta Azumi Sittin, Domin Tayi Su Gaba Ɗaya Ajere? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Ana Bina Azumin Ramadan Da Nasha Bisa Uzurin Al’ada, Zan Iya Bari Har Sai Sha’aban Yazo Na Rama? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Mutum Ya Karya Azumi Da Gangan, Menene Abinda Shari’a Tace Yayi?
Labarin na GabaShin Mace Zata Iya Shan Maganin Da Zai Hana Al’adarta Zuwa Domin Tayi Azumin Ramadan Gaba Ɗaya Ko Kuma Idan Akwai Kaffara Ta Azumi Sittin, Domin Tayi Su Gaba Ɗaya Ajere?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.