Idan Mutum Baya Azumi Saboda Uzuri Na Shari’ah, Shin Zai Iya Duk Ibadar Da Mai Azumi Yake Yi Kamar Sadaka, Ƙiyamul Laili, Karatun Alqur’ani, Salati, Istigifari, Da Sauran Ayyukan Lada?

0
277

Amsa: Ko shakka babu, ya halatta yayi komai idan har yana da damar yi; misali idan macece, babu damar tayi ƙiyamul laili, matsawar uzurinta na rashin tsarki ne.

Hujja: Alfatawa, Daarul Ifata’i Almisiriya.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Ana Bina Azumin Ramadan Da Nasha Bisa Uzurin Al’ada, Zan Iya Bari Har Sai Sha’aban Yazo Na Rama? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Al’Ada Ta Ɗauke, Kuma Banyi Wanka Ba, Har Alfijir Ya Fito, Shin Yaya Azumina Zai Yiwu? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceMe Yasa Akafi Son Mai Azumi Ya Dage A Goman Ƙarshen Ramadan, Fiye Da Goman Farko Da Goman Tsakiya?
Labarin na GabaShin Idan Ana Bina Azumin Ramadan Da Nasha Bisa Uzurin Al’ada, Zan Iya Bari Har Sai Sha’aban Yazo Na Rama?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.