Idan Jinya Ce Ta Ɗan Lokaci Fa, Zan Ajiye Azumin?

0
323

Amsa: Za ka ci bashi, sannan ka rama idan ka warke bayan sallah.

Hujja: “Waɗanda suke fama da rashin lafiya ko suke kan hanyar tafiya, ya rama bayan sallah”.

Suratul Baqara aya 184.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Jinya Ce Doguwa Fa, Zan Ajiye Azumi Ne Sai Na Rama?

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Azumi Zai Iya Ajiye Azuminsa Saboda (Minor Surgery) Ƙaramar Tiyata Wadda Akewa Mutum Idonsa Biyu? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi?
Labarin na GabaIdan Jinya Ce Doguwa Fa, Zan Ajiye Azumi Ne Sai Na Rama?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.