Idan Gumina Ya Shiga Bakina, Na Haɗiye Yaya Azumina?

0
319

Amsa: Idan mutum ya haɗiyi guminsa da azumi a bakinsa,babu komai, azuminsa yana nan daram.

Hujja: (Almazid fil fatawa 164965).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Ɗauki Yaro Jariri, Sai Yayi Min Tumbuɗi A Cikin Hanci, Yaya Azumina?

Domin karanta cikakken bayani akan Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Na Tara Yawu A Bakina, Sai Na Haɗiye, Yaya Azumina?
Labarin na GabaIdan Na Ɗauki Yaro Jariri, Sai Yayi Min Tumbuɗi A Cikin Hanci, Yaya Azumina?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.