Dariyar Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam).

0
568

Mafi yawancin dariyar Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi murmushi ce, kuma dariyarsa kaɗan ce, matukar dariyarsa ita ce fiƙoƙinsa (haƙora) su bayyana, samsam bai taɓa yin dariyar da za a ga cikin bakinsa ba, abin nufi ba ya ƙyalƙyala dariya.

Domin karanta cikakken bayani a kan Cin Abincin Manzon Allah (sallallahu alaihi wassallam) danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Manzon Allah Annabi Muhammad (sallallahu alaihi wassallam) Kamar Ga Ka Ga Shi wanda Abubakar Abbas Ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceKaratun Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam).
Labarin na GabaKukan Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam)