Addu’ar Da Ake Faɗa Don Kawar Da Kaidin Shaiɗanu Masu Taurin Kai

0
36

khairatu.shehu

أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لا يُجَاوِزُهُنَّ بَةٌ ولا فَاجِرٌ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ، وبَرَأَ وذَرَأَ ومِنْ شَرِّ مَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ ومِنْ شَرِّ مَا يَعْرُجُ فيهَا ، ومِن شَرِّ مَا ذَرَأَ فِي الْأَرْضِ وَمِنْ شَرِّ مَا يَخْرُجُ مِنْهَا ، ومنْ شَرّ فِتَنِ اللَّيْلِ والنَّهارِ، ومِنْ شَرِّ كُلِّ طارِقٍ إِلَّا طَارِقاً يَطْرُقُ بِخَيْرٍ يَا رَحْمَن.

A’oozu bikalimatil-lahit-tammat, allatee la yujawizuhunna barrun wala fajir min sharri ma khalaq, wabara’a wazara’a, wa min sharri ma yanzilu minas- sama’, wamin sharri ma ya’aruju feeha, wa min sharri ma zara’a fil-ard, wa min sharri ma yakhruju minha, wa min sharri fitnanil-layli wannahar, wa min sharri kulli tarikin illa tarikan yatruku bikhayrin ya Rahman.

Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku, waɗanda wani (bawa) nagari ko fajiri ba ya ƙetare su, daga sharrin abin da (Allah) Ya halitta, Ya samar da shi daga babu, Ya fari halittarsa, daga kuma sharrin abin da yake saukowa daga sama, da sharrin abin da yake hawa cikinta, da sharrin abin da Ya halitta a cikin ƙasa, da sharrin abin da yake fitowa daga gare ta, da sharrin fitinun dare da na rana, da kuma sharrin duk wani mai zuwa cikin dare, sai dai mai zuwa da alheri, ya (Allah) mai yawan rahama!

Danna nan don karanta Addu’ar Buɗe Sallah

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceAllurar Da Ake Yi A Jijiya Da Allurar Da Ake Yi A Tsoka (INTRAVENOUS AND INTRAMUSCULAR INJECTION)
Labarin na GabaAbin Da Ake Faɗa Idan Aka Firgita