-
Prof. Maryam Mansur Yola changed their profile picture 4 months, 1 week ago
-
wikiHausa wrote a new post 4 months, 1 week ago
Yadda Ake Zikiri Yayin Fita Daga Gida
“Bismillaahi Tawakkaltu alallaahi walaa haula walaa ƙuwwata illaa bil-laahi”. {Da sunan Allah (nake fita), na […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Yadda Falalar Zikiri Bayan Sallar Asuba Har Zuwa Ɓullowar Rana Ya Ke
An karɓo daga Anas ɗan Malik (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; “Wanda ya yi s […] -
wikiHausa wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da ta ke. Sai ta ce, ‘Allah, ba ka ba ni […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 4 months, 1 week ago
Kiɗa Da Waƙoƙin Makaɗa Musa Ɗanƙwairo
Kiɗa da waƙa ta baka wani fage ne wanda yawancin makaɗa masu tunani da ƙwaƙwalwa da fasahar shirya kalmomi; musa […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tarihin Sheikh Malam Muhammad Ɗan Almajiri
An haifi babban malami Muhammad ɗan Malam Adamu a Ƙasar Kazaure. Malam Muhammad ɗan Almajiri ya fara karatu a gaban ma […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Gaskiyar Abinda Ya Faru Na Shahadar Husaini (Radiyallahu Anhu)
A wannan gaɓa zan bayyana gaskiyar abinda ya faru a taƙaice dangane da shahadar husaini (Radiyallahu Anhu) kamar y […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 1 week ago
Sharhin Littafin Ina Son Sa Haka
Littafin Ina Son Sa Haka Littafin Ina Son Sa Haka wanda Balaraba Ramat Yakubu ta wallafa a shekarar ta 1999, yana […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 1 week ago
Sharhin Wasu Littattafan Adabin Kasuwar Kano
A wannan babi an yi ƙoƙari na yin sharhin wasu daga cikin litattafan Adabin Kasuwar Kano. Sai dai da yake l […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Tsokaci Kan Adabin Kasuwar Kano A Jaridu Da Mujallu
Daga bayanan da muka gani a sama, mun gane kowane daga cikin rukunin al’ummar Hausawa da yadda suke kallon wannan ab […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Siffofin Adabin Kasuwar Kano
Da yake ana tariyar abin da ya wuce ne game da wannan fage na Adabin Kasuwar Kano, ta yaya za a iya gane aikin adabin […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Nazarin Rayuwar Adabin Kasuwar Kano
Balaga: 1990 zuwa 1995 Nazarin rayuwar Adabin Kasuwar Kano a zamanin da muka kira na balaga ya fito mana da siffofi […] -
Babahabu49 wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Karin Lafazi (ACCENT)
Gabatarwa Baiwar da Allah ya yi wa ɗan Adam ta amfani da harshe yana daga cikin abubuwan da suka bambanta shi (ɗan A […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Adabin Kasuwa A Ƙasar Hausa
A wannan babin an yi ƙoƙarin bin yadda aka samar da adabin kasuwa a ƙasar Hausa. Abin nufi, bayan ganin yadda fa […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Jigogin Adabin Kasuwannin Ƙasashe
Saƙonni ko kuma jigogin da waɗannan ayyuka na adabi suke isar wa sun bambanta ne daga wannan gari zuwa wancan ko k […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Adabin Kasuwa Na Onitsha A Nijeriya
Kamar yadda wannan fasali na adabin kasuwa ya samu karɓuwa da watsuwa a sassan Turai da Amurka da ƙasashen Larabawa, h […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Adabin Kasuwar Kitsch A Jamus
Duk da an ce samuwa da ginuwa na adabin jama’a ko yayi ya tusgo ne daga ƙasar Ingila, amma ba a ƙasar Ingila irin wan […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Adabin Kasuwar Sarauniya Elizabeth A Ingila
Da yake mun ga yadda wannan adabi ya kasance da kuma tasirin da ya yi tsakanin al’umma a Ingila, zai dace a nan mu f […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Fasalin Adabin Kasuwa A Duniya
Daga nazarin da aka gudanar an fahimci cewa adabin kasuwa ko na yayi yana tafiya ne kafaɗa da kafaɗa da gangariyar a […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Fasalce-Fasalcen Adabin Kasuwa
Kamar yadda muka gani a babi na biyu, rayuwar adabin Hausa ta biyo zanguna mabambanta, wannan ba sai an yi dogon […] - Load More
Gida Activity