-
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Asalin Yadda Aka Samo Sunan Hausa Bakwai Da Banza Bakwai
Wasu sun san garuruwan da ake kira ‘Hausa Bakwai’ da ‘Banza Bakwai’ amma ba su san dalilin da ya sa ake kiransu da […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Uku
Ranar Juma’a suna gida da yake yara babu islamiyya; ranar ne kuma suke gyara gashin yaran mai kitso za ta zo. Tun da […] -
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Ta'aziyyar Hauwa Ƙamshi
1. Rabbana Sarki Ilahu, Rabbi mai tayar da ruhu, Rabbi ga baiwarka Hauwa. 2. Babu mai tsarki ya naka, Babu mai […] -
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Gyara Kayanka
Rabbana tuba nake yi, Nayi saɓo ba kaɗan ba. Na yi alƙawari gare ka, Zan yi bauta ba da ɗar ba. Dana zo sha […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Biyu
Kamar yanda aka yi alƙawari ranar Asabar 18th February, 2020 waliyyan Mustapha suka sami karɓa ta girmamawa a gi […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Cire Tufafi
بِسْمِ الله. Bismillah Da sunan Allah. Addu’ar Sanya Tufa .الْحَمْدُ لِلّهِ الذِي كَسَانِي هَذَا الثَّوْبَوَرَز […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Matsayin Harshen Hausa A Ƙarni Na 21 Da Tagomashinsa
sahalaliyu@gmail.com Kira: 059 671 4064 WhatsApp: +2347065994177 SASHEN NAZARIN HARSUNAN NIJERIYA DA KIMIYYAR […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Tafiyar Da Ƙuncin Zuciya
لاَ إِلَهَ إلا اللهُ الْعَظِيمُ الْحَلِيمُ، لاَ إِلَهَ إلا الله رَبِّ الْعَرْشِ الْعَظِيمُ، لاَ إِلَهَ إِلَّا اللهُ ر […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'a A Kan Abokan Gaba
اللَّهُمَّ مُنْزِلَ الْكِتابِ ، سَرِيعَ الْحِسابِ ، اهْزِمِ الأَحْزَابَ ، اللّهُمَّ اهْزِمُهُمْ وَزَلْزِلْهُمْ […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ɗaya
‘Hey Babe.’ Ta faɗa tana wani rangwaɗa kai tare da juya ƙwayar idonta kamar dai ga Babe ɗin a gabanta tana kal […] -
Sakatare wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Qatar
Daga Ottoman Empire zuwa Mulkin Mallaka da Bayan ’Yancin Kai Gabatarwa Qatar ƙasa ce da ke Tekun Farisa (P […] -
Fati wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Lissafi Akwai Zaƙi
Assalamu alaikum yara. Shin ko kun san cewa lissafi, wato Mathematics, wani abu ne mai daɗin gaske? Kuma idan ka iy […] -
khairatu.shehu wrote a new post 2 months, 1 week ago
Addu'ar Wanda Ya Ji Tsoron Zaluncin Wani Mai Iko
اللهُمَّ رَبَّ السَّمَاوَاتِ السَّبْعِ ، وَرَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، كُنْ لِي جَاراً مِنْ (فُلَانِ بنِ فُلان […] -
khairatu.shehu wrote a new post 2 months, 1 week ago
Addu'ar Maganin Damuwa Da Baƙin Ciki
اللّهُمَّ إِنِّي عَبْدُكَ ابْنُ عَبْدِكَ ابْنُ أَمَتِكَ، نَاصِيَتِيبيَدِكَ ، مَاضٍ فِيَّ حُكْمُكَ، عَدْلٌ […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 2 months, 1 week ago
Yadda Falalar Suratul Ƙulhuwallahu Ahad Take
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) yace: “Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: “Ku taru zan […] -
Fatima Abdullahi Lawal wrote a new post 2 months, 1 week ago
Matakan da Iyaye Za Su Bi Don Kare Tarbiyyar ‘Ya’yansu A Intanet
Shin ka taɓa tsayawa ka lura ko ka tambayi kanka: “Me yasa yarona ba ya fita daga waya ko kwamfuta? Ko Kuma me yake yi […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 2 months, 1 week ago
Yadda Maguzawa Suke A Taƙaice
SHIMFIƊA Hoton rayuwar wata al’umma takan fito cikin ayyukan adabi wanda adabin Hausa bai keɓanta ba. Hakan na far […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 2 months, 1 week ago
Gudunmawar Ali Gumzak Wajen Samarwa Da Kuma Haɓaka Finafinan Hausa
NAZARIN WASU DAGA CIKIN FINAFINANSA DAGA FATIMA ADAM ISAH adamisahfatima@gmail.com 07015974659 DA MUHAMMAD […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Tarihin Farfesa Abdallah Uba Adamu
Wannan Shi ne Farfesa Da Ya Kafa Tarihi A Duk Faɗin Najeriya. Farfesa Abdallah Uba Adamu, ɗan asalin unguwar Daneji a […] -
Salihu Aliyu commented on the post, Alamomin Shigar So 2 2 months, 3 weeks ago
Kalman soyaya
- Load More
Gida Activity