Yadda Ake Addu’a A Kan Abokan Gaba

1
76

khairatu.shehu

اللَّهُمَّ مُنْزِلَ الْكِتابِ ، سَرِيعَ الْحِسابِ ، اهْزِمِ الأَحْزَابَ ، اللّهُمَّ اهْزِمُهُمْ وَزَلْزِلْهُمْ .

Allahumma munzilal khitabi, sari’al hisabi, ihzimil ahzaaba, allahumma ihzimuhum wazalzilhum.

Ya Allah! Mai saukar da Littafi, Mai gaggawan sakamakoKa karya kungiyoyin abokan gaba. Ka karya su, Ka girgiza su.

Karanta Addu’ar Wanda Ya Ji Tsoron Zaluncin Wani Mai Iko

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceMijin Marigayiya Babi Na Ɗaya
Labarin na GabaYadda Ake Addu’ar Tafiyar Da Ƙuncin Zuciya

SHARHI ƊAYA