-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 3 months ago
Tarihin Malam Muhammadu Na Ta'ala
Malam Muhammadu Na Ta’ala ɗaya ne daga zuriyar Sheikh Abdullahi Alkanawi, almajirin Shehu Usman kuma jakadansa. […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 3 months ago
Ingantattun Hadisai Kan Falalar Ranar Ashura Da Azumin Ranar
1- An karɓo daga Abdullahi ɗan Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya zo Madina; sai y […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 3 months ago
Falalar Suratul Baƙara
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; “kada ku mayar da […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 3 months ago
Falalar Suratul Fatiha
An karɓo daga Abu Sa’id Ibnul Mu’alla (Radiyallahu anhu) yace; Na kasance ina salla a masallaci sai Manzon Allah […] -
Sakina Muhammad Yazid changed their profile picture 1 year, 3 months ago
-
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 3 months ago
Nasiha A Kan Rayuwa
Manzon Allah tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi Yana cewa, “Ku yi ƙoƙarin danne abubuwa guda uku a ci […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 year, 3 months ago
Yadda Ake Lefe A Auren Hausawa
Lefe wani kaya ne da ango yake ba wa amaryarsa a lokacin aure. Kyauta ce ta alfarma da soyayya wadda ta haɗa da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 3 months ago
Birkicewar Sashen Da Ke Sarrafa Ƙwaƙwalwa
Akwai yanayin da mutum zai riƙa fuskantar fargaba, tsoro, faɗuwar gaba, sarƙewar numfashi, rashin bacci, bugawar zu […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 3 months ago
Falalar Shan Ruwan ZamZam
An karɓo daga jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: A”Duk buƙatar da […] -
Jamilu Alhassan Alhassan Nguru wrote a new post 1 year, 3 months ago
Waƙar Neman Zaman Lafiya
Mawaƙi: Jamilu Alhassan Amshi: Zaman lafiya muke so, Allah daɗo ƙasata Rabba. Bisimilla Sarkin baiwa, Baiwarka ta […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year, 3 months ago
Ƙungiyar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ta Kiɗa
Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ya samar da ƙungiya ta aiwatar da kiɗa mai zurfin tunani wadda kuma ta amsa sunanta. A wann […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year, 3 months ago
Yin Waƙar Baka ko Sarrafa Waƙar Baka
A lokacin da makaɗi ya zo yin waƙar baka tun a ƙwaƙwalwarsa da tunaninsa yake fara tsara ta. Wannan tsari shi ne na […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 3 months ago
Hutun Alhamis Da Juma'a A Tsangayu
Saboda irin himmar makaranta a tsarin tsangaya, alarammomi kan lazimtawa almajiransu yin karatu a wasu lokutan […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 3 months ago
Asalin Samuwar Goni
Asalin kalmar Gwani/Goni kalmar Barbarci ce “Luhranni Gonni” ma’ana wanda ba ya kuskure in yana karanta […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ƙalubale Ga Makarantun Tsangaya
Kamar yadda tarihi ke maimaituwa kullum, cikin kowane al’amari mai kyau ba ka rasa baragurbi ko zare. Tsarin tsangaya […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 4 months ago
Rashin Kogon Al'aura Ga Mata (GYNAETRESIA)
Duk halittu sukan faro ne mataki bayan mataki har zuwa cikar halitta. Haka abin yake ko a mu mutane! Matakin farko […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ma'anar Alphanci da Simpanchi
Amsa ga waɗanda ke tambaya a kan ALPHA DA SIMP Shi dai ALPHA wani mutum ne da yake da tunanin cewa mace ba ta da […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 4 months ago
Sunnonin Ranar Juma'a
Ranar Juma’a, rana ce ta musamman a wurin Musulmai, rana ce babba, mafi daraja daga sauran ranakun mako. Rana ce da […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 4 months ago
Gudunmawar Mawadata Da Ɗaiɗaikun Jama'a Ga Tsangayu
Sanin kowa ne cewa ba kasafai gwamnatoci ko al’umma kan samu isassun kuɗaɗen da za su iya gamsar da buƙatun jama’ar da […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wa Ya Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)?
Shin Ahlussunna ne suka kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)? Ko Mu’awiyya ne? Ko Yazidu ne? Amsar wannan tambayar […] - Load More
Gida Activity