-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Falalar Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam)
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; wanda ya yi salati ɗaya a gare ni, Allah zai yi salati goma a gare […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Garin Kunun Aya
A yau za mu koyi yadda ake yin Garin Kunun Aya. Kunun Aya kamar yadda muka sani kunun aya yana da matuƙar amfani ga […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 1 year ago
Biyayya Ga Mahaifa (Iyaye)
“Sannan mun yi wasiya ga mutum da ya kyutata wa mahaifansa, mahaifiyarsa ta yi goyon cikinsa cikin wahala sannan ta h […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Wainar Semovita
A yau za mu koyi yadda ake wainar semovita. Wainar Semovita abinci ne da ake yin sa da garin semovita, waina kamar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Cututtukan Haƙori
Cututtukan haƙori su ne matsalolin da suke kama haƙorin mutum, su haifar masa da ciwon haƙori, ko faɗuwar haƙori, ko r […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year ago
Iyalin Musa Ɗanƙwairo
Iyali suturar mutum, iyali suturar gida. A bisa yanayin zamantakewar bil Adama da aljannu, cikar ɗa, mutum namiji ko […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Zubar Da Miyau Ga Mai Juna Biyu
Tsananin zubar da miyau ga mai juna biyu shi ne “ptyalism” ko “hypersalivation” a likitance. Ya fi faruwa a zangon […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Wasu Daga Fitattun Malamai A Ƙasar Sakkwato Da Kewayen Ta
Karatun Alƙur’ani a Sakkwato da kewayenta wanda ya haɗa da Gwandu da Gobir da Zamfara da Kebbi, ya sha bam-ban da k […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 1 year ago
Yadda Za Ki Yi Funkaso
ABUBUWAN BUƘATA:- 1.FLOUR 2.ALKAMA 3.YEAST 4.GISHIRI Da farko za ki samu rariya ki tanƙaɗe fulawarki. Ki kawo ga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Cutar Maƙoƙo
Maƙoƙo shi ne ake kira “goiter” ko “thyromegaly” a likitance. Maƙoƙo wani kumburi ne a cikin jakar sinadarin din thy […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 1 year ago
Cutar Damuwa (Depession)
Cutar damuwa (depression) cuta ce da take shafar zuciya da ƙwaƙwalwa. Mutane da yawa suna ganin cewa depression shi n […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Wasu Daga Malaman Alƙur'ani A Kebbi (Lardin Zuru)
Malam Mubammad Sani Ɗan Tudu (1882-1979) An haifi Malam Muhammad a shekara ta 1882 a Dabai. Mahafinsa Andi shi […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year ago
Falalar Zama A Madina
An karɓo daga Sa’ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: “Zaman Madina ya fi al […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year ago
Wuraren Sadawar Waƙar Baka
Makaɗan Hausa sukan sadar da waƙoƙin da suka yi bisa maƙasudai ne daban-daban gwargwadon waɗanda aka yi domin su. Waɗa […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Tarihin Malam Mahmud Manzo Arzai
An haifi Malam Mahmud ɗan Muhammad ɗan Mahmud dan Muhammad a Damagaran cikin Jamhuriyar Nijar. Malam Mahmud ya zo K […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Tarihin Sheikh Muhammad Barnoma
An haifi Malam Muhammad Barnoma ɗan Gwani Muktari a garin Misau. An ce bayan mahaifinsa Gwani Muktari ya yi hijira […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Hanyoyin Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur'ani
Kamar yadda muka gani a sashe na ɗaya babi na ɗaya cewa, a da tsangayun alƙur’ani suna da gata da wasu haƙƙoƙi cikin […] -
Aminu Bashir wrote a new post 1 year ago
Fassarar Huɗubar Juma'a daga Masallaci mai Alfarma 7th February 2025
Mai Huɗuba: Sheikh Dr. Abdullah Awwad Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad Shugaban Shashi: Dr Abdurrahman Muhammad […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Kamannin Jariri
Sakamakon binciken kimiyya na asibiti bai tabbatar da cewa idan namiji ya riga mace yin inzali, ko kuma idan mace ta […] - Load More
Gida Activity