-
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Adabin Kasuwar Sarauniya Elizabeth A Ingila
Da yake mun ga yadda wannan adabi ya kasance da kuma tasirin da ya yi tsakanin al’umma a Ingila, zai dace a nan mu f […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Fasalin Adabin Kasuwa A Duniya
Daga nazarin da aka gudanar an fahimci cewa adabin kasuwa ko na yayi yana tafiya ne kafaɗa da kafaɗa da gangariyar a […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Fasalce-Fasalcen Adabin Kasuwa
Kamar yadda muka gani a babi na biyu, rayuwar adabin Hausa ta biyo zanguna mabambanta, wannan ba sai an yi dogon […] -
Babahabu49 wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Mai Maɗi Ke Talla (Mai Zuma Gida Ake Tad Da Shi)
JAN KUNNE GA MATASA KAN SU KYAUTATA RAYUWARSU A YAU BA SAI GOBE BA DAGA DR. MU’AZU SA’ADU MUHAMMAD SASHIN HAR […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Fasalin Ƙagaggun Labaran Hausa A Zamanin Zuwan Turawa
Turawa sun zo sun iske ƙasar Hausa cike da ilmin abin da ya shafi karatu da rubutu a cikin Hausar ajami, kenan ko da […] -
Babahabu49 wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Buki A Bahaushen Tunani
Gabatarwa Buki wani abu ne da ke cikin tsofaffin al’adun mutane da, da wuya a tantance ranar da aka fara shi. A d […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Ƙagaggun Labaran Hausa Na Zamani
Da yake mun ga yadda ƙagaggun labaran Hausa na baka suka sauya fasali bayan haɗuwar Hausawa da baƙi, musamman La […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Gwamutsuwar Labaran Gargajiya Na Hausa Da Baƙin Al’adu
Abin lura a wannan sashe shi ne waɗannan adabin baka na Hausa masu alaƙa da ƙagaggun labaran gargajiya za a ga duk a […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu changed their profile picture 10 months, 3 weeks ago
-
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Ƙagaggun Labaran Hausa Cikin Tarihi
Babi Na Biyu: A cikin wannan babin an bi salsalar ko kuma an kawo taƙaitaccen tarihin samuwar ƙagaggun labaran Ha […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Ina Mafita?
Kowacce cuta tana da magani, kuma kowace matsala tana da mafita, don haka mafita ga wannan mummunan hali da muka shiga […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Wasu Alamomin Da Ake Iya Gane Mai Shan Kayan Maye
Akwai wasu alamomi da ake iya gane masu shan ƙwayoyi. Wasu daga cikinsu sun haɗa da: Yawan tara kwalaben m […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Matsalolin Da 'Yan Maye Suke Cin Karo Da Su
Akwai matsaloli masu yawa game da shan miyagun ƙwayoyi, kuma yana yin tasiri sosai a rayuwar mashayan musamman ta […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 10 months, 4 weeks ago
Yadda Lalurar Mele (Vitiligo) Take
Yanayi ne da wani kaso cikin mutane kan samu kansu na kasancewar wani sashi na jikinsu ya bambanta da wani ta […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 10 months, 4 weeks ago
Ciwon Nono Ga 'Yanmata Masu Ƙananan Shekaru
Ciwon nono ga ‘yanmata masu ƙananan shekaru yawanci ba ya nuna cewa suna da wata babbar matsala a nonon su. Yakan […] -
Sahal Aliyu wrote a new post 10 months, 4 weeks ago
Ilimin Ma'ana (Semantics)
JADDADA MA’ANA (ENTAILMENT) GABATARWA Masana da dama sun bayyana ra’ayoyinsu dangane da nazarin ma’ana. Kas […] -
Aminu Bashir wrote a new post 10 months, 4 weeks ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 11/7/25
Mai huɗuba: Sheikh Dr. Bandar bin Abdul-Aziz Badila Mai fassara: Dr. Usman Azzuhree Huɗuba ta farko: Dukkan yabo y […] -
Sakatare wrote a new post 11 months ago
Tarihin Dr. Yusuf Bala Usman
Dr. Bala Usman mutum ne basarake, mashahurin malami masanin tarihi da kimiyyar siyasa, dandaƙaƙƙen marubuci, ɗan kis […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 11 months ago
Labarin Kalala Da Kalalatu
Akwai wani mutum wai shi Kalala, yana da matarsa wadda a ke kira Kalalatu. Kalala Allah ya yi shi wani irin mutumin da […] -
Sakatare wrote a new post 11 months ago
Tarihin Nana Asmau 'Yar Shehu Usman Ibn Fodiyo
Nana Asma’u, mace ce mai basira, himma, da kuma haziƙanci. Wannan baiwar Allah ta bai wa addininta na Musulunci ga […] - Load More
Gida Activity