-
Babahabu49 wrote a new post 5 months ago
Alaƙar Hausa Da Fulatanci
GABATARWA Alaƙar da ke tsakanin Hausawa da Fulani dangantaka ce mai zurfi da ke da tarihi mai tsawo. Tsawon lokacin […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months ago
Hanyoyin Ta'ammali Da Kayan Maye
Hanyoyin sun haɗa da hanyar sha da zuƙa ta baki (smoking) da zuƙa ta hanci (inhalation/sniffing) da yin allura ta ji […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months ago
Wasu Abubuwa Masu Sa Maye
Bayan mun ji rabe-raben ƙwayoyi kamar yadda masana suka bayyana, sai kuma mu je ga bayanin nau’o’in magunguna da wasu […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months ago
Matsalolin da Shaye-Shayen Kayan Maye Ke Haifarwa Ga Al'umma
An yi bayani cewa shaye-shayen miyagun ƙwayoyi na cutar da mashaya da ma danginsu. To waɗannan matsaloli ba sun t […] -
Babahabu49 wrote a new post 5 months, 1 week ago
Ɓacewar Harshe (LANGUAGE EXTINCTION)
GABATARWA Harshe ya kasance muhimmin al’amari ko ginshiƙin tubalin da ya haifar da nazarin kimiyyar harshe, wato Li […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months, 1 week ago
Yadda Motsin Jariri Yake
“Yawan jin motsin jariri a ciki babbar alama ce da take nuna cewa jariri yana lafiya, domin idan akwai matsala, to, […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu changed their profile picture 5 months, 1 week ago
-
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 5 months, 1 week ago
Amfanin Ganyen Shuwaka Ga Lafiyar Ɗan Adam
Mutane da dama suna amfani da shuwaka ne kawai a matsayin ganyen miya, amma idan an yi amfani da shi yadda ya kamata, […] -
Babahabu49 wrote a new post 5 months, 1 week ago
Takwarcin Ma'ana (Synonyms)
Gabatarwa Kamar yadda lamarin yake a wasu harsuna, musamman ma Ingilishi tabbas akwai wata irin dangantakar ma’ana […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months, 1 week ago
Menene Hiatal Hernia?
Akwai wata tsoka mai faɗi wacce take a matsayin katangar da ta raba tsakanin ramin ƙirjin mutum (chest cavity) da r […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months, 1 week ago
Abin Da Ke Jawo Jarirai Suna Shan Ruwan Haihuwa (AMNIOTIC FLUID)
Amniotic fluid ruwa ne dake zagaye da jariri a cikin mahaifa wanda ke taimakawa yaron ya sami balance ta yadda ko […] -
Babahabu49 wrote a new post 5 months, 1 week ago
Daidaitacciyar Hausa (Standard Variety)
GABATARWA Ilimin kimiyyar harshe(Linguistics) ilimi ne da ke nazarin harsuna tun daga sautuka, ginin jimla, kirar […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 5 months, 1 week ago
Ayyukan Ta'addancin Matasa A Kano: Aure, Yawan Haihuwa Da Tarbiyya A Wata Mahanga
“ Ku yi auren soyayya, sannan ku auri masu haihuwa, zan yi alfahari da yawanku ranar tashin kiyama” – Manzon All […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months, 1 week ago
Wasu Daga Dalilan Shaye-shayen Ƙwayoyi
Masu iya magana suna cewa, ruwa ba ya tsami a banza, kuma in ka ga zomo a kasuwa kai shi aka yi. Yadda iya bincike ya […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 5 months, 1 week ago
Matakan Shiga Shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi
Akwai matakai huɗu da ake bi ta kansu kafin a tabbata a cikin shan miyagun ƙwayoyi da sauran kayan sa maye, ga su k […] -
Babahabu49 wrote a new post 5 months, 1 week ago
-
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 5 months, 1 week ago
Adana Harshe (LANGUAGE PRESERVATION)
GABATARWA Harshe ya kasance muhimmin al’amari ko ginshiƙin tubalin da ya haifar da nazarin kimiyyar harshe, wato Li […] -
Husaini Inuwa wrote a new post 6 months ago
Hukunci A Kan Sallar Juma'a Idan Ta Yi Karo Da Ranar Idi
GABATARWA: Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai. Malamai na fiƙihu suna da saɓani a kan wannan mas’ ala kuma suna […] -
Faruq Adamu wrote a new post 6 months ago
Yaushe Ne Kwanakin Layya Suke Ƙarewa?
Haƙiƙa kwanakin Layya suna ƙarewa ne bayan kwana Uku (3) waɗanda ake kira Ayyamul Tashriq (Kwanakin kekketa nama) su […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 6 months, 1 week ago
Mai Jin Harshe Ɗaya
GABATARWA A duk lokacin da aka ce an sami wasu al’umma kuma mazauna yanki ɗaya, sannan kuma masu magana da harshe ɗa […] - Load More
Gida Activity
