Abubuwan da ake bukata
- Fulawa 2cups
- Bota 1/2cup
- Baking powder 1tspn
- Icing sugar 1,1/2
- Gishiri 1tspn
- Milk 1tspn
Yadda ake haɗawa
A tankaɗe fulawa a kwano daban.
Sai a zuba mata icing sugar a ciki.
Sannan a zuba gishiri da baking powder a ciki.
Sai a zuba bota a ciki a juya su har sai sun haɗe jikin su.
Sai a zuba madara a kai a cigaba da cakuɗa su har sai sun haɗe jikin su.
Sai a sa a kan faranti a bubbuɗa shi.
Sannan a kawo abu mai faɗi amman rawun dai-dai girman da ake so.
Domin karanta yadda ake yogurt ko ice cream custard danna nan
Edita@rumasau-kallamu