Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam, masana fannin kimiyya sun yi bincike akan hakan, masu bibiyar mu a wannan gida mai albarka sai ku biyo ni sannu a hankali don jin amfaninsa.
Yana Maganin:
- Ciwon kai
- Ciwon jiki
- Daidaita tsarin bugun zuciya
- Amosanin gaɓɓai
- Farfaɗiya
- Daidaita jikin da yawuce kima
- Asma
- Ciwon ƙoda
- Cutukan dake cikin fitsari
- Ciwon suga
Kaɗan daga ciki kenan.
Domin karanta bayani akan Wari Ko Hamamin Baki {Mouth Odour} Danna nan
Edita; Rumasa’u Muhammad Kallamu






![BAYANI GA MAZA MASU MATSALAR HAIHUWA SANADIYYAR ƘARANCIN MANIYYI [LOW SPERM COUNT] BAYANI GA MAZA MASU MATSALAR HAIHUWA SANADIYYAR ƘARANCIN MANIYYI [LOW SPERM COUNT]](https://wikihausa.com.ng/wp-content/uploads/2024/05/ttttttt-100x70.webp)



![Ciwon Kai Na Gado Wato [Migraine] Ciwon Kai Na Gado Wato [Migraine]](https://wikihausa.com.ng/wp-content/uploads/2024/05/Ciwon-Kai-Na-Gado-Wato-Migraine-100x70.jpg)
[…] Domin karanta Amfanin Shan Ruwa Da Safiya Kafin Aci Komai Danna nan […]
[…] Danna nan don Karanta amfanin shan ruwa da safe kafin a ci komai […]