Shekara Nawa Kenan Shugaban Halitta Ya Yi Azumin Ramadan A Rayuwarsa?

0
338

Amsa: Ya yi azumin Ramadan ne na tsahon shekara tara.

Domin karanta cikakken bayani a kan A Cikin Azumin Ramadan Na Shekaru Tara Da Ya yi, Sau Nawa Ya yi Azumi Talatin, Sau Nawa Ya yi Azumi Ashirin Da Tara? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Manzon Allah Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceA Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan?
Labarin na GabaA Cikin Azumin Ramadan Na Shekaru Tara Da Ya Yi, Sau Nawa Ya Yi Azumi Talatin, Sau Nawa Ya Yi Azumi Ashirin Da Tara?
Khadija Yusha'u (Amira)
Khadija Yusha'u (Amira) Babbar ɗalibar Addini ce, wacce ta karanci abin ci da lafiyar sa (Food and Nutrition) da kuma ƙwararriyar mai haɗa abin ci da kuma koyar da aikin hannu.