Description
Kasancewar Manzon Allah Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) shi ne wanda Musulmai suke da kyakkyawan abin koyi tattare da rayuwarsa; na gaya dace in gabatarwa da ‘yan uwa Musulmai wannan littafi mai ɗauke da bayanin kyawawan siffofinsa; don samun abin kwaikwayo a gare mu.
Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Bayan Tahiyya danna nan.