Mutum Zai Iya Ramawa Iyayensa Azumin Ramadan?

0
272

Amsa: Tabbas mutum zai iya ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan da yasha kafin rasuwar sa.

Hujja: “Wanda duk ya mutu akwai ramuwar azumi akansa, manema haƙƙin jininsa suna iya rama masa”.

Marawaici Ummuna A’isha, littafi: Sahihul Bukhari.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mutum Zai Iya Ciyarwa A Maimaikon Ya Rama Musu Azumin Ramadan Ɗin? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ramadan Yazo, Kuma Ana Bina Bashin Azumin Ramadan 5 Ko 7 Ko 10  Na Wanda Ya Wuce, Yaya Zanyi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Mutum Zaiyi Tafiya, Koda A Jirgi Ne, Zai Ajiye Azumi?
Labarin na GabaShin Mutum Zai Iya Ciyarwa A Maimaikon Ya Rama Musu Azumin Ramadan Ɗin?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.