Amsa: Sahur shi ne abincin da wanda zai tashi da azumi yake ci, kafin fitowar alfijir.
Hujja: “Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka”
Marawaici Anas Ibn Malik, littafi Bukhari Sahihul Muslim.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Dole Ne Sai Mutum Yaci Abinci Sosai Sannan Za A Ce Yayi Sahur? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Cikakken Bayani A Kan Sahur danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.