Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina?

0
508

Amsa: Mutumba zai rama azumi ba, idan ya haɗiye ruwa lokacin kurkurar baki, bada ganganci ba; a cikin alwala ko ba acikin alwala ba.

Hujja: “Allah ya yafewa al’ummata abubuwa guda uku, kuskure da mantuwa da kuma abinda aka tilasta su a kai”.

Marawaici Ibn Abbas, Sunan Ibn Maajah, Sahihu Ibnu Hibban, Mu’ujamu Ɗabara’ni.”Ba ku da laifin abinda kuka yi bisa kuskure, sai abinda zuciyarku tayi da gangan”. Suratul Ahzab aya 5.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun Azumina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Azumin Ranar Arfa danna nan.

labarin da ya wuceShin Rashin Yin Sallah A Cikin Jama’a Na Lalata Azumi?
Labarin na GabaIdan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun Azumina?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.