Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Bank - A turance tana nufin banki. Misali; Na kai ajiyar kuɗina banki jiya. HAU; Banki (Tana nufin gurin ajiya da karɓar kuɗi)
Bank Of Industry (BOI) - Bankin masana' antu
Bank of Industry (BOl) - Bankin masana'antu
Banki - Tana nufin gurin ajiya da karɓar kuɗi. Misali; Na kai ajiyar kuɗina banki jiya. ENG; Bank (A turance tana nufin banki)
Banki - Tana nufin gurin ajiya da karɓar kuɗi. Misali; Na kai ajiyar kuɗina banki jiya. ENG; Bank (A turance tana nufin banki)
Bankin Cigaban Afirka/Bankin Bunƙasa Afirka - African Development Bank (AFDB)
Bankin Duniya - World Bank
Bankin Lamunin Gidaje Na Najeriya - Federal Mortge Bank of Nigeria (FMBN)
Bankin Masana’antu - Bank of Industry(Bol)
Bankin Shige da Ficen Fatauci Na Afirka - Afican Export-Import Bank
1 16 17 18 19 20 127