Cupcake wani abinci ne wanda ake haɗa shi da fulawa
Abubuwan Da Ake Buƙata idan za a haɗa cupcake
- Fulawa gwangwani 4
- Butter gwangwani 2
- Ƙwai 4 – 6 sugar gwangwani 2
- Baking hoda ƙaramin cokali 2
Kayan Aiki
- Oven
- Mazubi
- Gwangwanayen cake
- Takardar gashin cake
- Cokali
Yadda Ake Haɗawa
Za a sami mazubi mai tsafta, sai a juye sukarin da butter a buga, har ya haɗa jikinsa, sai a fasa ƙwan duka, sai a sake bugawa a zuba baking hoda.
Da ɗan Flavour kaɗan a ƙara bugawa naɗan, lokaci sai a samu gwangwanayen cake a sa takardar gashin cake a cikinsu, sai a zuba babban cokali 2 nakwaɓin a kowanne gwangwani, sai mu gasa a oven har sai ya yi ruwan ƙasa mai haske.
Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Beef Burger danna nan