A yau za mu koyi yadda ake chocolate milk shake
Abubuwan da ake buƙata:
-
Chocolate chips
- Cocoa powder
- Ice(kankara)
- Sugar,
- Milk(madara),
- Da chocolate syrup
Yadda ake haɗawa
- A haɗa chocolate chips, madara, cocoa powder, suga, da ƙanƙara a zuba su a blender,
- A blending ɗin su a juye a kofi,
- Sai a yaryaɗa chocolate syrup ɗin cikin kofin da za a sha, kafin a zuba milkshake ɗin a ciki, kuma za a iya zubawa a saman shi idan an gama.