Wasu Daga Fitattun Malaman Alƙur’ani A Kurfi

0
14

Waɗannan Malamai sun haɗa da:

Malam Umar Saulawa da Malam Sule Unguwar Maraɗi da Malam Yahaya Tsoho da Malam Abdu ƙofar Igi da Malam Ibrahim ƙofar Fada da Malam Dauda da Malam Sa’idu Nasarawa da Malam Musa Mahaddaci da kuma Malam Jume.

Domin karanta cikakken bayani a kan Malaman Ƙasar Zariya danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Wajibcin Karatun Fatiha A Cikin Sallah danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Tsarin Tsangayun Alƙu’ani A Arewacin Najeriya; Tarihin Su Da Zamantakewar Su Da Hanyoyin Raya Su; wanda Dr. Sunusi Iguda Ƙ/Nasarawa ya wallafa shi; domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceMatsayin Malamai Kan Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)
Labarin na GabaWasu Daga Malamai A Katsina