liƙawa: yadda ake
Shin Menene Sihiri?
Sihiri wani abu ne yanzu wanda ya yawaita cikin al-umma. Kasuwar bokaye ta buɗe, mutane da yawansu suka manta da lahirar su, suka ɗauki...
Yadda Ake Faten Tsaki Da Wake
Fate abincin gargajiya ne wanda ya samo asali tun iyaye da kakanni. Yana ƙunshe da ganyayyaki masu ƙunshe da sinadarai waɗanda ke inganta lafiyar...
Yadda Alamomin Jinnu Yake
Za mu ɗauki kaɗan daga cikin jinnu mu bayyana alamominsa da kuma magungunansa.
Jinnul Gawas
Waɗannan jinnu sun yi zamani da Annabi Suleiman (Alaihis Salam). Kamar...
Addu’ar Matafiyi
Wannan addu'a ce ga wanda zai yi tafiya kuma yana tsoron kada wani ya cutar da shi ko ya cutar da iyalinsa bayan ya...
Yadda Nau’ikan Sihiri Suke Da Kuma Matakan Magance Su
Nau'ikan Sihiri
a. Akwai kurciya
b. Dan baka
c. Sihirul firaƙ
d. Sihirul muhabba
e. Sihirul jini
f. Sihirul tasrif
g. Sihirul sariƙ
Wannan su ne nau'i kaɗan daga cikin nau'ikan sihiri....
Addu’a Idan Mutum Yana Cikin Damuwa
Wannan addu'ar mutum yakan yi ta idan ya shiga cikin damuwa ko ya shiga cikin wani hali, ko tashin hankali; ya rasa yadda zai...
Yadda ake Rice Chocolate Cookies
ABUBUWAN DA'AKE BUƘATA
Fulawar shinkafa 1 cup
cocoa powder ½ cup
chocolate flavour ( Filabon chakulet )
...
Yadda Ake Rice Butter Cookies
Abubuwan da ake bukata domin hada Rice Butter Cookies cikin sauki.
fulawar shinkafa 1 cup
Butter 4 tablespoon
...
Yadda Ake Rice Cocktail Bites Cikin Sauki
Abubuwan da ake bukata domin hada Rice Cocktail Bites Cikin Sauki sune:
Rice fulawa 2 cups
Garin wake 1 cup
curry powder ...
Yadda ake Rice Biscuits (COCONUT)
Abubuwan da ake bukata domin yin rice bsicuit cikin sauki
Rice fulawa 1 cup
Butter 2 tablespoon
siga ...