Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Yadda Ake Ƙosai Mai Laushi

0
Abubuwan da ake buƙata Wake Albasa Tattasai Attarugu Gishiri Kayan ɗanɗano Ƙwai Ruwa Yadda ake haɗawa 1. Ki wanke wake, ki gyara ki sa albasa, attaruhu...

Yadda Ake Lemon Abarba A Sauƙaƙe

0
Abubuwan da ake buƙata Abarba Ruwan sanyi Sikari Na'ana Ɗanyar citta Ruwan lemon tsami Yadda ake haɗawa 1. Da farko za ki ɓare abarba, ki yanka...

Yadda Ake Kunun Alkama A Sauƙake

0
Barkan mu da sake kasance a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake kunun alkama. Kunun alkama dai yana da ruƙon ciki kuma yana da...

Menene Cutar Suga (Diabetes)?

0
Jikin ɗan Adam na buƙatar wani irin nau'in sinadarin suga (glucose) da ke cikin jini domin aiwatar da wasu daga cikin manya-manyan ayyukan da...

Yadda Ake Buɗe Transfer A Layin MTN Cikin Sauƙi.

0
Bayani kan yadda za a iya buɗe transfer a layin MTN, a kan waya cikin sakan biyar (5). Mafi yawan masu amfani da layin sadarwa...

Yadda Ake Shinkafa Da Miyar Attaruhu

0
Shinkafa Da Miyar Attaruhu: Shinkafa da miyar attaruhu abinci ne da aka fi yawan cin sa da rana; musamman saboda gina jiki da kuma...

Yadda Ake Turaren Wuta Na Musamman

0
Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara ɗaki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutura . Ana zuba...

Yadda Ake Dashishi

0
Dashishi abincin ne da ake yin sa daga alkama. Dashishi abincin gargajiya ne a Arewacin Nijeriya, yana da matuƙar lafiya a jiki, musamman ma...

Yadda Ake Koko

0
Koko abinsha ne na karin kumallo na hausawa, wanda ake yin sa daga gero. Koko na da daɗin sha, ga matuƙar amfani a jiki. Abubuwan...

Yadda Ake Kunun Gyaɗa

0
Kunun gyaɗa na ɗaya daga cikin abin sha mai daɗi da amfani a jikin ɗan Adam. Abubuwan da ake buƙata; Farar shinkafa Ɗanyar gyaɗa  Sugar daidai misali Yadda ake...